<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>533</hymn_number>
<title>Wa Ke Son Salama Ne? LW533</title>
<lyrics>[V1]
 1) Wa ke son salama ne? Ina so.
 Wa ke son salama ne? Ina so.
 Salama wadda Yesu ya ba ni,
 Yesu ya ba ni, salama wadda Yesu ya ba ni,

[V2]
 2) Wa ke son gidan sama? Ina so.
 Wake son gidan sama? Ina so,
 Gidan nan wanda Yesu ya ba ni,
 Yesu ya ba ni gidan nan, wanda Yesu Ya ba ni.</lyrics>
</song>